JSCE past questions
Hausa / 2017 PAPER I / 2
JSCE Objective

AUNA FAHIMTA
Karanta wad'annan labaral, sannan ka amaa tambayoyin da ke biye da su
Kasuwar Gwari babbar kasuwa ce, da ke a garin Minna wacce take mak'wataka da Bosso da Paiko da Kuta da kuma Bida.
Kasuwar na da sassa daban-dabem da suka had'a da; sashen yan tireda da na kayan abinci da kayan gwari da 'yan kifi da' yan gwangwan da sauransu.
Kasuwar ta yi daura da layin dogo daga bangaren arewa, wanda ya taso daga garin Legas ya ratsa garuruwan Ilorin da Wushishi de Jebba da Mokwa har zuwa Minna. Amma a bandaren kudu tayi mak wabtaka da kamfanin Janhol.
Idan mutum na bukatar lemu ko kan kann ko ayaba ko tuffa ko gwanda sai ka tafi ishen kuyan gwari.
A sashen 'yan tireda kuwa nan ike samun kayan kwalliya irin su; man shefaws da man gasbida gazai da jagira da hoda da turare da saurasu. Amma a sashen 'yan kifi nan ako semun ire-iren kifaye daban-dabam irin su, karaya da tarwed's de giwa da karfasa da tawars da sauransu, d'anyo ds busassu da hendarau.



Kasuwar Gwari ta yi makwabtaka da ________ a bangaren kudu
A
garin Bosso
B
garin Kuta
C
garin Paiko
D
kamfanin Janhel
E
layin dogo
Answer:D
Practice more with TestDriller

To see detailed solution to this question and thousands of other questions offline, download TestDriller BECE. Practice rigorously for BECE, enjoy educational games, dictionary, compete with your peers, win prizes and more.

Get TestDriller